Tehran (IQN) Hare-haren na Gaza sun auka wa garuruwan yahudawan sahyoniya da ke kusa da Gaza da kuma Tel Aviv da hare-haren rokoki tare da jaddada cewa ba za a tsagaita bude wuta ba har sai an aiwatar da sharuddan gwagwarmayar.
Lambar Labari: 3487650 Ranar Watsawa : 2022/08/07
Tehran (IQNA) Falastinawa ‘yan gwagwarmaya a yankin zirin Gaza sun mayar da martani da makaman roka a matsugunnan yahudawan ‘yan share wuri zauna
Lambar Labari: 3487204 Ranar Watsawa : 2022/04/23
Tehran (IQNA) Firayi ministan gwamnatin yahudawan Sahyuniya Benjamin Netanyahu, yana cikin halin tsaka mai dangane da makomar mukaminsa.
Lambar Labari: 3485968 Ranar Watsawa : 2021/05/31
Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Iraki sun yi kakakusar suka kan Amurka dangane da afuwar da ta yi wa Amurkawa da suka yi Irakawa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485489 Ranar Watsawa : 2020/12/24